Abin Mamaki Jarumar Fim Rahama Sadau Tana Sayar Da Masa “Allah Ya Kyauta”

0
IMG 20200130 094503 020

Wannan Ba Abin Mamaki Bane Domin Idan Bazaku Manta Ba A Kwana Kin Baya Jarumar Rahama Sadau Tayi Bikin Bude Wani Katafaten Restaurant Da Ta Gina  a Kaduna Wanda Ya Kasance A Duk Fadin Kaduna Babu Gidan Cin Abinci Da Ya Kai Shi Ababen More Rayuwa Da Kalan Abincin Da Duk Kake So Ko Kake Bukata.

Related Posts
1 of 408


A Cikin Wannan Video Zakuga Yadda Hakan ke Faruwa Na Tuyar Waina Masa, Wannan. labari Ya Dauko Asali Ne Daga Shafinta Nan Instagram Inda Ta Wallah Shi Kuma Jarumar Rahama Sadau Shedawa Duniya Cewa Ita Ba A Harakar Fim Kawai Ta Dogara Da Ita Ba Domin Tana Sana’a.

Ga Hoton Inda Posting Ya Samo Asali A Nan Kasa:-

Screenshot 20200130 093151
Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy