Abinda ya faru a Shagalin Auren Lukman na shirin LABARINA da Amaryar sa 

0

Tofa! Wannan shine asalin  Abinda ya faru a Shagalin Auren Lukman na shirin LABARINA da Amaryar sa

A yau Asabar ne 24 ga watan Disambar shekarar 2022 aka daura Auren jarumi Yusuf Saseen wanda mutane da dama sukafi sani da Lukman a cikin shirin Labarina mai dogon zango.

An daura auren ne dashi da Amina a garin Potistom dake jihar Yobe dake Najeiya.

Daurin Auren ya samu halartar manyan jarumai da dama harma da daraktoci da marubuta, cikin su sun hada da Aminu Saira,Isah Feruzkhan (Presdor),da dai kafatanin jarumai da marubuta shirin Labarina series.

Kafin daurin Auren anyi shagulgula da suka hada da Kwallon kafa,dinner din biki da dai sauran su kafin daga bisani har akaje Potistom din aka daura Auren a tsakanin Yusuf din da Sahibar sa Amina.

Related Posts
1 of 405

Daga karshe muna musu fatan Alkairi da Allah ya basu zaman lafiya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Yadda Zaka Samu 2k Daily

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy