Adam A Zango ya sake yin sabon martani izuwa Ibrahim Sinana
Tofa! A cewarsa Na auri “yar fim,nasa dana a fim, Adam A Zango ya sake yin sabon martani izuwa Ibrahim Sinana
Tofa! A cewarsa Na auri “yar fim,nasa dana a fim, Adam A Zango ya sake yin sabon martani izuwa Ibrahim Sinana
Abdullahi Usman AhmadDecember 13, 2022.
Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Adam A Zango ya fito ya kuma kalubalantar jarumi Ibrahim Sinana da sauran masu Tunani irin nasa.
Adamun ya bayyana cewa,ya auri yar fim sannan ya saka dansa a fim, sannan ya kara da fadin duk waɗanda basu fahimci abunda Malamin ya fada ba,to suje su nemi cikakken karatun da Malamin yayi.
Sannan ya kara da fadin,bazai taba fitowa domin ya bayyanawa duniya cewa dole shi mutum ne mai Addini ba,domin ba mutum yake bautawa ba.
Haka dai da makamantan su jarumin ya bayyana a zancen nasa.
A wani Labarin kuma Dattijuwar Kannywood Mama Saratu Gidado wato Daso ta kai ziyara izuwa gidan Amarya Rukayya Dawayya da aka daura Auren ta a watan daya gabata.
Jarumar taje tayi kallon kwakwaf,domin ta hasko duka dakunan Alfarma da kuma sauran abubuwan dake a gidan Rukayya Dawayya din.
Ku gyara zama domin kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.