Jarumin Wasan Hausa Adam A Zango Ya Sa Kudi Masu Tsoka Ga Duk Wanda Ya Nemo Mai Wannan Bawan Allah, Idan Kunka Dibi Wannan Hoton Dake Kasa Zakuga Sanaruwar Da Jarumin Adam A Zango Yayi A Yau Din Nan.
Allah Ya Bada Sa’a Ameen, Ga Hotuna Nan Kasa Ku Cuba:-