Ali Nuhu Ya Fitar Da Sabon Fim – Wanda Zai Fara Haskashi A Jahohi 5 A Najeriya
KAMANNI
Muna gabatar maku da sabon fim din mu daga kamfanin da ya dade yana nishadantar da ku FKD PRODUCTION. Wanda zai fara zo maku daga ranar Juma’a, 23 ga watan Disamba, a wasu daga cikin Sinimomin Arewacin Nijeriya kamar haka:
KANO “Film House Cinema, Ado Bayero Mall.
KANO:
“Platinum Cinema da ke shatatalelen Dangi”
YOLA “Fasnet Cinema”
ABUJA: “Canalolympia Mararraba, Abuja”
GUSAU: “Taula Arena Cinema da ke Gusau, a Jihar Zamfara”
Labari/Tsarawa/ Bada Umarni: ALI NUHU