Allah Yayiwa Mahaifin Sarki Ali Nuhu Rasuwa, Abba Mai Shadda Na Bashi Hakuri

0
IMG 20200608 185253 698

Labari Yanzu Yake Zomunah Daga Majiyar Mu Na Daya Daga Cikin Wakilan Shafin Pressloadedng Cewa Yanzu da yammacin ranar litinin din nan ne muka samu labarin rasuwar mahaifin fitacce kuma babba a masana’antar kannywood wato jarumi Ali Nuhu.

Mahaifin nashi Nuhu Poloma ya rasu ne da yammacin yau a can inda yake da zama wato a garinshi can jahar Gombe.

Related Posts
1 of 405

Jarumai da dama sun nuna jimami gami da mika sakon gaisuwa zuwa ga jarumin kamar yadda shafin Instagram na kannywoodcelebrities ya wallafa.

Wadannan wasu hotuna ne da jarumi kuma babban jigo a masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da kannywood Ali Nuhu ya dora a shafinsa na sadarwar zamani dangane da ziyarar da yakai zuwa kasan Morocco. Ali nuhu tare da ministan sadarwa na morocco tare da wasu ya kannywood.

Munah Tayashi Jimami Allah Ya Gafarta Mashi Yasa Ya Huta Ameen Summah Ameen.

Please Share Zuwa Facebook, WhatsApp, Twitter And Instagram.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy