Allahu Akbar Kalli Yadda Mutuwar Kamal tasa Yan TikTok Suka dimauce Sai Kuka Suke
Allahu Akbar Kalli Yadda Mutuwar Kamal tasa Yan TikTok Suka dimauce Sai Kuka Suke
Kamar dai yadda kowa ya sani Kafin rasuwar sa Kamal ya kasance Daya daga cikin manyan jaruman Barkwanci wanda suka daukaka matuka musamman ma alokacin Kullen Cutar corona.
Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Amal umar itace wacce ta fara wallafa labarin rasuwar tasa a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa: Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah yaji kanka dan uwa yasa aljanna ce makomar ka. we love you but Allah loves you the most.
Muna masa Addu’a ubangiji Allah yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.
KU KARANTA WANNAN:
Maganin kankancewar gaba saurin kawowa da raunin mazakuta
‘Yan uwa da dama suna afkawa aikata istim’nai duk don kaucewa aikata zina wanda wannan yana da matukar illa ga lafiya da kuma jawo matsaloli gashi kuma sabon Allah ne.
Baya ga cutar da kanka da kake akwai matsalolin da zaka same su ta wannan hanya,wanda daga bisani bayan ka dena zaka rika fama da lalurar da zakai ta neman magani amma Kaga babu sauyi.
Kaita zuwa asibiti ana ce maka baa ga komai ba,kuma gashi a jikin ka kana jin matsala kumq kana gani.
A bayanin mu daya gaba ta mun kawo ilollin:
Amma wannan bayani da zamuyi bayani ne na bangaren kankancewar Azzakari ko saurin kawowa ko rauni saboda haka sai a nemi wandan nan
1. Man kaninfari
2. Man habbatussauda.
3. Man Na’a Na’a
Za’a hade su waje daya yawa daidai,sai a rika shafe Azzakari dashi a hankali na kamar minti daya,zaa barshi awa 2 sai a wanke kullum haka zaka rima yi kamar wata guda.
Insha Allah zaka samu waraka.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.