Amaryar Tiktok Ta Munafuncemu Don Haka Mun Dakatar Da ita
Hafsat Tuge (Amaryar Tiktok) Ta Munafuncemu Kuma Ta Munance KannyWood, Don Haka Mun Koreta Daga Masana’antar KannyWood, Hukuncin Da Ahmad Bifa Ya Dauka Kan Jarumar Da Ake Dakaddama Akanta Kan Cewa Tana Da Aure Take Fitowa A Cikin Fina Finan Hausa.
A Nata Bangaren Tace Ita A Tunaninta Mijin Nata Ya Saketa Ne. Shiyasa Ma Ta Shiga Masana’antar KannyWood Har Ta Fara Shirya Fina Finai,
Ga Cikakken Hira Da Ayi Da Ahmad A Bifa, Mashiryin Shirin Amaryar Tiktok, Da Kuma Hira Da Ayi Da Jarumar Da Aketa Takaddama Akanta Wato Hafsat Isma’il Tuge. Inda Zakuju Ta Bakinsu. Ga Bidiyon Hirar.