An Daura Auren Lukman Labarina
MashaAllah! Lukman Labarina Ya Shiga Daga Ciki! An Daura Auren Yusuf Sasen Wanda Akafi Sani Da (Lukman Labarina) Da Amaryarsa Ameena.
An Daura Auren Nashi Ne Ranar Jumma’a 23 Ga Watan 12, Shekarar 2022, Inda A Daura Auren Jarumin A Garin Potaskum Dake Jihar Yobe. Jaruman KannyWood Da Dama Ne Dai Su Halarci Daurin Auren Jarumin.
Inda Cikin Wanda Su Halarta Sun Hada Da Abokin Gwabzawarsa Na Shirin Labarina Presido, Mun Sami Damar Kawo Muku Bidiyon Yanda Aka Daura Auren Na Jarumin, Wanda Tashar Nagudu TV Su Dakko.