Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari
Inalillahi wa’inna ilaihi raji’un:Anyi babban rashin mutuminda yake haqa kabari a……
Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu.
Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan Bawan Allah Shima ya Rasu Inda Akai Jana’izar Sa Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sun Halacci Wajen Jana’izar Tasa.
Ko Wannan Ya’isar Wa Mutun Aya Kasan Zaka Mutu Zaki Mutu Kowa Zai Mutu Shine Kawai Sai dai Fatan Allah Yakaimu A Sa’a dai Amin.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na
To jama’a zamuso mukarɓi saƙon ta a diyyar ku ta sahinmu na tsokaci.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.