Anyi Mutuwar Data Girgiza Duniya Da Masana’antar Kannywood
Yanzu Yanzu Anyi Wata Mutuwa Wacce a yanzu haka ga girgiza Duniya da kuma masana’antar Kannywood.
A yanzu haka Jarumar Kannywood itace ta fara wallafa wanna Labarin kamar yadda a yanzu haka ta bayyana cewa a kwana kin baya ta wallafa hoton sa Tana neman temako.
Ta bayyana cewa Babu wanda ya taimaka Masa wasu sun fara zargin ta Akan cewa itace take neman kudi ta bayyana cewa a yanzu haka gashi Allah yayi Masa rasuwa.
Muna FATAN Allah ya jikanshi da rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka Na Dalatopnews.com
To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin na sakon ta aziyyar don jin tabakinku zamuso kubiyomu kai tsaye ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.