Anyi Tozalin Kura Tsakanin Adam Zango da Tsohuwar Matar shi Amina Rani a wurin taron Siyasa

0

Tofa! Anyi Tozalin Kura Tsakanin Adam Zango da Tsohuwar Matar shi Amina Rani a wurin taron Siyasa

Tirkashi Anyi Tozalin Kura Tsakanin Adam Zango da Tsohuwar Matar shi Amina Rani a wurin taron Siyasa

Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Adam Abdullahi wanda akafi sani da Adam zango Sun Hadu tare da Tsohuwar Matar shi a wurin taron Siyasar APC a jahar kano.

Related Posts
1 of 405

Wannan ya kasance Hadu wacce aka dade baayi taba Tsakanin sa da Tsohuwar Matar tashi tun bayan rabuwar su Shekaru da dama da suka wuce.

A yanzu haka matar tashi wacce Akafi Sani da Amina rani ko kuma maman haidar ta dawo harkar fim dumu dumu harma da waka tana dan tabawa duk da cewa dama tun kafin suyi aure tana harkar ta Fim.

Kalli Cikakken vedion haduwar su anan

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy