Audio: Rigima Ta Kaure Da Rarara Akan Kudin Da Aka Tara

real rarara multimedia 20201118 00102042480846
Babbar Magana Labari Da Dume Dumensa, Mun Samu Cikakken Rahoto Daga Fitacen Dan Jaridar Nan Haifafen Jahar Katsina (” Isah Bawa Doro “) Inda Suka Gaiyaci Rarara A Gidan “Radio” Sukayi Hira Da Shi A Takaice. Haka Kumah Daya Daga Cikin Wakillan Mu Na Wannan Shafin www.PressLoadedng.com Ya Ruwaito Munah Cewa.
“An Tara Makuddan Kudi Da Fitcen Mawakin Siyasa (” Dauda Abdullahi Kahutu Rarara “) Ya Bukaci A Tara Masa Domin Ya Rerawa Buhari Sabuwar Wakar Don Jama’a Su Tabbatar Cewa Buhari Ya Kawo Chanji A Najeriya”.

Sannan Anunawa Makiyan Buhari Masoyan Sa Na Nan Daram, Sai Kara Son Sa Sukeyi.

A Cikin Wannan Audio Zakuji Yadda Su (” Rarara “) Da Abukan Aikin Sa Tsokaci Da Rigin Gimu Akan Kudin Da Aka Tara Da Kumah Ranar Da Za’a Rufe Karbar Kudin.

Bugu Da Kari (” Dauda Abdullahi Kahutu Rarara “) Ya Baiyana Ranar Da Zasu Saki Wannan Sabuwar Wakar Tare Dashida Sauran Mawakan Na APC Baki Daya.

Ga Dai Audio Nan Kasa Kuyi Download Ku Saurara Kuji Yadda Wannan Firar Ta Gabata:-

Related Posts
1 of 119

Download

Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.

Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.

Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.

Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Sabbin Wakokin Da Lalabarai Na Nan Zuwa.

Comments are closed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy