Ni Mutuniyar Kirki CE, Inji Jaruma Hadiza Gabon
wani shiri da BBC Hausa ke kawo wa na hira da fitattun jarumai kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu.A wannan karon, shirin na ‘Daga bakin mai ita ya tattauna da jaruma Hadiza Gabon’ fitacciyar tauraruwa ta fina-finan Hausa.A cikin hirar…