Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji Jarumar Kannywood
Ba Kanmu Farau ba Indai Mutuwar Aure ne, Ya Kamata Mutane Suyi Mana Adalci – Inji
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa na Kannywood watau Jaruma Mansurah Isah, ta koka kan yadda mutane a shafukan sada zumunta na cin zarafinsu saboda mutuwar aurenta da Mijin ta jarumi Sani Danja.
A cikin hirarta da Daily Trust, Mansurah ta bukaci masu sukar ita da tsohon mijinta dasu ji tsoron Allah su daina. Ta ce mutuwar aure halal ce kamar yadda Auren yake halal, tana mai cewa bai kamata a mayar da lamarinsu wani babban abu ba domin ba a kansu aka fara mutuwar aure ba.
A Shekarar data gabata ne ta 2021 aka fahimce cewa jaruman basa tare da juna lamarinda yayi Matukar tada hankalin makusantansu da masoyansu musamman ma a Shafukan Sada Zumunta.
Hakan yasa jarumar ta bayyana cewa yakamata mutane suyi masu adalci tinda dai Mutuwar Aure ba kansu farau ba.
A WANI LABARIN NA DABAN°
Babbar Magana Yanzu Yanzu Zazzafan sakon sheikh Dahiru usman bauci a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka rigima tana neman barkewa Akan Rikici Kisan Abduljabbar kamar yadda a yanzu haka ga Video ka.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru Akan wannan abunda yake faruwa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
Kada kuma ta kudanna Mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.