Babbar magana Daga Wajen Shirya Fim Din Rahama Sadau Na ƙasar India
An Fara Daukar Sabon Shirin Rahama Sadau Na India Karo Na Biyu, Inda Jarumar Zata Fito A Wani Sabon Shiri Da Ake Shiryawa, Zara Fito Ne Tare Da Shahararren Jarumin Nan Na India Mai Suna, ‘Rajnee Duggal‘
Kai Tsaye Daga Wajen Shirya Fim Din Rahama Sadau Na India, Karo Na Biyu. Kwanakin Baya Jarumar Ta Fito Ne Cikin Wani Shiri Mai Suna “KHUUDA HAFIZ” Inda Tayi Fita Na Musanman A Cikin Shirin.
Wannan Karon Ma Jarumar Zata Fito A Sabon Shirin Na India Mai Suna “NOLLYWOOD GOES TO INDIA” An Nuno Hotunan Jarumar Cikin Jaruman India. Ga Bidiyon Jarumar Anan.
KU KARANTA WANNAN:
Abinchi Biyar Da Ya Kamata Kina Ci Domin Karin Karfin Mazakuta Da Karin Ruwan Maniyyi
Mafi yawan mazaje suna bukatar ganin Azzakarin su yakai girman inchi bakwai da rabi (7.5).
Wadanda suke da lalurar kankantar azzakari a kullum suna ganin cewa kwayoyi sune kadal abinda zai iya taimaka musu.
Abinda basu sani ba shine, akwai hanyoyi na asali da zasu taimaka masa wajen samun irin girman azza karin da yake bukata. wato daga inchi biyar (5) zuwa inchi bakwai da rabi (7.5).
Da farko zaa samu Albasa babba guda daya, ko biyu idan bata da girma,sai a yayyanka ta kanana a samu Tafarnuwa kwaya 5 a hada da ruwa Ruwa kofi 6 a zuba akan wuta a hada da a dafa sosai.
Sai a sauke a samu filas ko abu mai rike zafi a zuba a ciki, domin ana son a rika sha da ɗumi.
Yadda za’a sha shine zaa rika diban kofiya daya da safe,daya da rana,daya da daddare.
AMFANIN NAMIJIN GORO GA LAFIYAR DAN ADAM.
Namijin Goro Nada Amfanonini Ga Lafiyar Dan-adam Kamar Haka.
(1)YANA KASHE DAFIN MACIJI: Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya yaci, in sha Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin.
(2)YANA KASHE MACIJI: Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka garin, a barbada a wajen da ba a so macijin ya shiga, idan macijin yabi takan wannan garin namijin goron to nan take zai mutu.
(3)YANA KASHE GUBA: Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a bashi namijin goro kwara 1 ko 2 ya cinye, in sha Allah zai amayar da gubar da ya sha.
(4)YANA FITAR DA DUK WATA CUTA: Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, in sha Allah duk wata gubar da ke jikin mutum zata fita.
(5)YANA KARA KARFI: Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai ‘yan mintuna Kafin a je ga iyalan.
(6)YANA MAGANIN CIWON GABABUWA: Cin Namijin goro na magance matsalar ciwon gabobi, kamar yawan gullewa da radadi, yana kuma rage kowane irin radadin ciwo.
(7)YANA MAGANIN (STD): Yawan cin namijin goro na kashe kwayoyin cutar da ake dauka wajen saduwa wato STD.
(8)YANA MAGANIN HUNHU: Cin namijin goro na kara lafiyar hunhun wato mai tace iska ga Dan Adam.
(9)YANA GINA GARKUWAR JIKI: Namijin goro na da kaso mai yawa na sinadarin ‘antioxidant’ Wanda ke da muhimmancin gaske wajen yakar kwayoyin cututtuka da kuma sake gina garkuwar jikin Dan Adam.
(10)YANA MAGANIN ZAZZABIN CIZON SAURO: Namijin goro rigakafi ne daga kamuwa da zazzabin cizon sauro.
Kadan kenan daga cikin amfanin da namijin goro yake yi a jikin Dan Adam, Sai dai akwai wasu illoli da yake haifarwa saboda haka kar a yawaita cin sa ba bisa ka’ida ba.
Domin Karin baya ni ga wannan