BIDIYO: Rahma Sadau Ta Magani akan Sake Fitowa A Wani Kayattacen Film Din India, A Karo Na Biyu

0

BIDIYO: Rahma Sadau Ta Magani akan Sake Fitowa A Wani Kayattacen Film Din India, A Karo Na Biyu.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu, Jaruma Rahma Sadau Na Cigaba Da Aikin Wani Fim Din India.

Kamar Yadda Jarumar Ta Wallafa A Shafukan Ta Na Sada Zumunta Dangane Da Yadda Suke Daukar Shirin.

Jama’a Da Dama Sun Bayyana Ra’ayin Su Akai, Musamman Ma Mabiya Shafin Jarumar.

Inda Mutane Da Dama Suka Dinga Bayyana Ra’ayin Su Kan Irin Shigar Da Jarumar Tayi Acikin Shirin.

Related Posts
1 of 408


Wanda Ake Ganin Taci Karo Da Addini Dakuma Al’ada Ta Mallam Bahaushe.

Jaruma Rahma Sadau Tasha Shan Suka Kan Yanayin Yadda Take Saka Kayan Ta.

Lamarin Da Ya Tilasta Jarumar Fita Daga Masana’antar Kannywood.

Inda Takoma Nollywood Dakuma Bollywood

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy