Bidiyo:- Rataye abdul jabbar ga inda magana ta kawana
Tir kashi Kalli yadda Abdul Jabbar Ya shiga cikin wani hali,
Babbar magana Ku kalli Bidiyon yadda za a rataye Shahararren Shehin malamin nan da ya yi batanci ga manzon Allah S.A.W Wanda Aka yankewa wa hukuncin kisa a babban kotun
Addinin musulunci da ke Nan Birnin kanon Dab, Ubangiji Allah yasa mu dace, Fatan mu shine kada a kara wata magana a kan wanda kotu ta yanke a kansa dinnan domin ya zama izina
ga saura masu niyar aikata hakan Ma ko da sunyi niyar aikatawa se su Fasa, Dama Ya kamata ace ya san ya taba wanda ba a tabawa a zauna Lafiya, ya kamata ace yasan ya taba mai gata
A duniya da lahira, ya kamata ace ya san ya taba gatan masu gata, na duk duniya, Ya Allah Ka tashe mu ranar Alkiyama tare da Masoyin my Annabi Muhammadu (S.A.W), Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.