Bidiyo Yadda Anka kama wasu masu magani suna bada wani irin magani

0

Tofa! Ankama wasu masu magani suna bada wani irin magani Innalilahi

An hango wasu mata biyu masub tallan maganin biology da chemistry a bakin iyakar Niger da Nigeria, mata dauke da jaka kamar yadda masu tallan magani suna yawo suna saidai maganin biology da Chemistry.

a wani faifan video da wani jami’in hukumar shige da fice (custom) yadau Yasaka a shafin sada zumunta na tik-tok anjiyo yadda yake tambayar su maganin biology da chemistry da physic, wanna wasu kwasa kwasai ne akeyin su a makarantun boko.

jami’in ya tambaye su farashin maganin Chemistry da biology sukaci naira dubu tara ne, daga bisani jami’in Yanemi dayasan garuruwan su amma sunki fadamasa, yayi musu ikirarin kamasu tunda sunshigo ta barauniyar hanya

Bozayen dai sunyi shura wajen shugowa Nigeria na tallan magunguna musamman na sanyi da basir, yanzu kuma sai gashi an hango su da maganin Chemistry da biology.

Yadda Zakayi Hadin Da Zaka Karai Kanka Daga Matsalar Saurin Inzali Yayin Saduwa Da Iyali

Yadda Zaka Magance Ganka Daga Saurin Inzali Yayin Saduwa Da Iyalinka

Assalamualaikum ta wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar haka.

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Related Posts
1 of 407


Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka lya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai a kaw Zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah

Zaka iya samun man kanumfari ko Na’a

Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a Na’a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanta wannan maganin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy