Bidiyon Hadizan Saima Ta Bayyana Diyarta Na Cikinta
MashaAllah! Hadizan Saima Wacce Akafi Sani Da (Mama Mai Kyau!) Ta Bayyana Diyarta Na Cikinta Mai Suna (Surayya) Inda Ta Bayyana Burinta Akan Diyar Nata,
Hadizan Saiman Ta Wallafa Hotunan Diyar Nata Ne Yayin Da Take Tayata Murnar Zagayowar Karin Shekaru, Inta Ya Ce: Ina Tayaki Murnar Zagayowar Ranar HaihuwarKi, Yarinyata, Allah Ya Albarkace RayuwarKi
Yarinyar Nata Ko Yanzun Ta Iya Zaman Dakin Mijinta, Da Alamu Kuma Kamar Ba Iya Surayya, Jarumar Ta Haifa Fa. Akwai Wani Namiji Da Muke Tunanin Qani Ne Ga Surayya, Muma Daga Nan Shafin HausaMini Muna Taya Diyar Jarumar Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta, Allah Ya Albarkaci Rayuwarta. Amin Summa Amin.