Budurwa Mai Sumbata A Tiktok. Tayi Martani
Budurwar Dake Sumbatar Yar Uwanta Mace A Tiktok Tayi Zazzafan Martani Bayan An Tasota A Gaba Kan Cewa Ita Yar [email protected] Ce,
Budurwar Mai Suna Aisha Tasiu, Ta Bayyana Cewa Bataji Dadin Yadda Mutane Ke Yama Didi Da Itaba, Saboda Tayi Abun Da Bai Dace Ba. Tace Babu Wanda Ya Wuce Yayi Kuskure Amma Idan Mutum Yayi Kuskure Idan Ka Kirashi Ka Gyara Masa Shine Dai Dai. Bawai Kuta Yama Didi Dashi Ba.
Ta Bayyana Cewa Su Masu Yawo Da Kafe Hotunanta Suna Zaginta, Inda Kanninsu Ne Ko Wasu Na Kusa Dasu Suyi Irin Wannan Bazasu Taba Jin Dadi Ace An Dakkosu Ana Nunuwa Duniya Ba.
Nasiha Itace Maslaha, Inda Ta Kawo Hadisin Dake Cewa.
Idan Kaga Wani Mutum Yana Aikata Wani Abun Daba Daidai Ba. Toh Kada Ka Aibatashi. Domin Kuwa Idan Ka Aibatashi. Kaima Kafin Ka Mutu Sai Ka Jarabtu Da Wannan Abun.”