Browsing Category

Kannywood

Kannywood Entertainments News Updates For Breaking News.

Video:- Martanin Baban Chinedu Bayan Ya Karbi Sammacin Zuwa Kotu

Har Yanzu Dai Tatsuniyar Da Ta Taso Daga Masana'antar Kannywood Taki Ci Taki Cinyewa Tsakanin Baban Chinedu Da Afakallah Shugaban Tace Fina Finnai Kannywood, Indah Baban Chinedu Ken Baiyana Cewa Afakallahu ne Ya Cinyewa Iyalan Margyayi Ibiro Kudi Da Dr Umar Abdullahi Ganduje Ya Bayar Domin Yiwa Diyar Ibro Kayan Daki.Yanzu Dai Haka Afakallah Shugaban Tace Fina Finnai Kannywood Ya Yanko Ma Baban Chinedu Sanmacin Zuwa Kotu Idan Har Bai Fito A Social Media Yace Abinda Ya Fada gameda Afakallah Shugaban Kannywood Karya Ne Ba.Ga…

Lauyoyi Sun Tursasa Baban Chinedu Ya Baiwa Afakallahu Hakuri, Domin Ya Bata Masa Suna

LAUYOYI SUN UMARCI BABAN CHINEDU YA BA AFAKALLAHU HAKURI.A jiya ne Jarumin Finafinan Hausa kuma mawaki Yusuf Haruna, wanda aka fi sani da Baban Chinedu, ya zargi Shugaban Hukumar Tace Finafinai na Jihar Kano Isma'il Na'Abba Afakallahu da cin kudin Marayu.A bidiyon Baban Chinedu ya ce, ya yi bincike na musamman daga majiya mai tushe inda ya tabbatar da cewa Ganduje ya biya kudi kimanin naira miliyan 5, domin a sayawa diyar marigayi Ibro kayan daki a lokacin auren ta, amma Afakallahu buhun shinkafa 2, da naira dubu 20 sai mai,…

Tarihin Yadda Fati Niger Tashigo Masana’antar Kannywood Ta Fara Waka

Daya daga cikin fitattun mawakan Hausa, Binta Labaran wacce aka fi sani da 'Fati Nijar' ta ce ta kusa ta saki wani sabon albom mai dauke da sabbin wakokinta shida a ciki.Fati dai ta dade tana jan zarenta a fagen waka a harkar fina-finai da wakokin Hausa na Kannywood.A cikin wata hira ta musamman da ta yi da BBC Hausa, Fati, wadda 'yar asalin Jamhuriyar Nijar ce, ta yi bayanai da dama kan rayuwarta da ma yadda aka yi ta fara waka a Najeriya.Baya ga wakoki da take yi a fina-finan Kannywood da bukukuwa, tana yin wakoki har ga…

Video:- Baban Chinedu Ya Tona Asirin Afakallahu, Da Gwamna Ganduje

Kanun Labarai:-Baban Chinedu:- Ya Fallasa Sirrin Shugaban Tace Fina Finnai, "Isma'il Na Abba" (Afakallahu).Baban Chinedu:- Ya Tabo Gwamnan Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje.Baban Chinedu:- Yayi Tsokaci Kan Iyalan Margyayi Ibiro.Shaharraren Dan Wasan Barkwanci Kuma Mawaki A Masana'antar Kannywood Baban Chinedu Yau Ya Fallasa Sirrin Shugaban Tace Fina-Finnan Hausa Isma'il Na Abba Wanda Jama'a Sukafi Sani Da Suna "Afakallahu".Wannan Tonon Silili Ya Biyo Bayane Bayane Wata Hatsaniya Ta Bullo Tsakanin Adam A Zango Da "…

Falalu Dorayi Ya Mayar Da Martani Ga Afakalla Kan Hana Adam A Zango Shiga Kano

Yanzu Shafin www.PressHausa.com Ya Samu Labarin Cewa Daya Daga Cikin Daraktocin Masana'antar Kannywood Falalu Dorayi Ya Mayar Da Martani Kan Hana Adam A Zango Shiga Kano, Wanda Hakan Ya Biyo Bayane Ta Indah Shugaban Tace Fina-Finnan Hausa Afakallah Ya Gindiya Dokar Ga Jarumi Adam A Zango.Ga Dai Abinda Daraktan "Falalu Dorayi" Yake Cewa:-(" Daga falalu_a_dorayi - ADALCIIdan har hukuma zata bawa film certificate a nuna shi a Cinema, duk da akwai Jarumai marasa register da hukuma a shirin, babu hujja hana jaruman cikin film…

‘yan Kannywood Sunyi Zanga Zanga, Hana Adam A Zango Shiga Kano A Shafukan Su Na Instagram

Karamar Magana Tazama Babba Bayan Shuwaga-Bannin Kannywood Sun Dauki Matakin Hanama Babban Jarumi Kuma Mawaki Adam A Zango Shiga Cikin Birinin Jahar Kano.Yanzu Mukaga Labari Sai Watsuwa Yakeyi A Shafukan Sada Zumunta Kamar, Twitter, Instagram, Facebook Da Dai Sauran Su 'Yan Uwan Jarumin Adam A Zango Suna Ta Zanga Zangar Posting Da cewa Bazasu Yarda A Hanawa Adam A Zango Shigowa Kano Ba Wanda Yin Hakan Ba Dai Dai Bane kuma Babu Adalci A Ciki.Domin Karanta Abinda Ya Faru Na Hanawa Adam A Zango Shiga Kano Ku Shiga Nan Kasa Ku…

Buhari Zai Tallafawa Masana’antar Kannywood Da Makudan Kudade

Buhari ya aminta da ba masana'antun waka da fim tallafin N7bnMinistan kudi, kasafi da tattali, Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya ta hannun BoI ta aminta da fitar da biliyan bakwai don tallafawa masana'antun nishadi.Ahmed ta sanar da hakan ne a taron shekara na Greeners Business to Business da aka yi Abuja a ranar Asabar.Ta samu wakilcin babban mai bata shawara a kan yada labarai da sadarwa, Armstrong Takang wanda ya ce an amince da wadannan makuden kudin ne don karfafa harkar nishadi.Ahmed ta ce don tabbatar da gina…

Da Sauran Rina A Kaba:- Deezell Ya Maka Maryam Booth Kotu

Har Yanzun Rigimar Maryam Booth Da Mawaki Dezell Bai Kare Ba, Inda Rigimar Ta Sake Dawowa Sabuwa, Yayin Da Dezell Ya Maka Maryam Din A Kotu,.Shidai Jarumin Mawakin Ya Maka Maryam Booth Ne A Kotu Saboda Zarginta Na Mata Mishi Suna, Kuma Yana So Ta Fiyashi Diyyar Naira Milliyan Goma.Hakan Yana Biyowa Bayan Rigimar Da Sukayi Ne Na Fidda Bidiyon Tsiraicin Maryam Booth Da Akayi A Satin Daya Gabata.Ba Ita Kadai Kawai Maryam Din Shi Dezell Ya Maka A Kotu Ba, Harda Wasu Ma,abota Amfani Da Kafar Sada Zumunta Na Twitter, Inda Ya…

An Saka Doka Mai Tsauri Da Adam A Zango Ya Shigo Kano Za’a Kamashi

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano Malam Isma’il Na Abba Afakallahu ya jaddada aniyar sa ta cewa muddin jarumin Finafinan Hausa Adam Zango ya shigo garin Kano sai Hukumar ta yi ram da shi.Hakan ya biyo bayan wata sanarwar jarumin da aka gani a shafin jarum Rahama Sadau a Instagram, inda aka ga Zango yana sanar da masoyan sa cewa zai shigo garin domin kallon sabon shirin nan mai suna ”Mati A Zazzau” wanda ake nunawa a Film House Cinema Kano.A bidiyon jarumin ya kira ga masoyan sa, da su hadu da shi a ranar Lahadi…

Ni Mutuniyar Kirki CE, Inji Jaruma Hadiza Gabon

wani shiri da BBC Hausa ke kawo wa na hira da fitattun jarumai kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu.A wannan karon, shirin na ‘Daga bakin mai ita ya tattauna da jaruma Hadiza Gabon’ fitacciyar tauraruwa ta fina-finan Hausa.A cikin hirar jarumar ta bayyana abubuwa da dama da suka shafi rayuwarta, ciki kuwa harda inda take hango kanta nan da shekara biyar, da kuma wasu muhimman abubuwa.Da aka tambayeta fatan da take yiwa kanta nan da shekara biyar, jarumar ta ce: “Aure, haihuwa, arziki Insha Allah .”Haka da aka yi mata…

Na yadda cewa akwai Allah, amma ban yadda akwai Wuta da Aljannah ba

Fitacciyar jaruma ‘yar kasar Ghana, Efia Odo ta karyata imanin da Kiristoci suke da shi na cewa akwai wuta da aljannah.Kasar Ghana dai akasari kasa ce ta Kiristoci, inda ‘yan kasar da yawa suka yadda cewa akwai wuta da aljannah, kuma suke muradin idan sun mutu za su shiga aljannah yayin da suke kuma addu’ar ganin makiyansu a wuta.Yiwa makiyi addu’ar Allah ya sanya shi a wutar Jahannama yana daya daga cikin tsohuwar al’adar mutanen kasar Ghana, duk kuwa da cewa Allah ya ce ka so makiyinka ko ya yake.Koma dai yane dai, Efia…

Sapna Jarumar Hausa Fim Zata Tare Gidan Aure, Domin Neman Albarka

SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure.Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure.Fitacciyar jarumar ta waɗannan bayanai ne a daidai lokacin da wasu cewa ta bar Kannywood, ta rungumi harkar kasuwancin ta.Sapna, wadda daga tauraruwar ta ta rinƙa haskawa a shekaru biyu zuwa uku da su ka gabata, ta ce har yanzu ita cikakkiyar jaruma ce a masana'antar finafinai ta Kannywood.A lokacin da ta ke tattaunawa da mujallar Fim, Sapna ta yi bayyana matsayin ta…

Za’a Sharema Maryam Booth Hawayen Ta, Ta Hanyar Haska Fim Dnita A Amurica

Mashirin fim din Jalil ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin haska kayataccen fim dinsu mai suna Jalil a Jihar Atlanta da ke Arewacin Amurka.Jarumi Yakubu Mohammed, wanda ke daya daga cikin jaruman fim din ne ya bayyana haka a shafinsa na Instagram.Yakubu Mohammed wanda ake kira da Yakx ya ce, “Za a kaddamar da fim din Jalil a Plaza Theatre da ke Atlanta a ranar 22 ga watan Maris. Wannan ne karo na farko da za a kaddamar tare da haska fim din Kannywood a Arewacin Amurka.”Shi ma mashiryin fim din, Lesli No’iless Dapwatda,…

Kunada Labarin Wanda Ya Kirkiro Kalmar Kannywood…? Ga Sunan Sa Da Lokacin Da Aka Kirkiro Ta

Wani dan jarida kuma mai sharhi kan harkokin fina-finan Kannywood, Ibrahim Sheme, ya ce kalmar ta Kannywood wadda aka samar da ita a 2002, ta samo asali ne daga Malam Sunusi Shehu Daneji, wani marubucin Hausa a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.Sheme ya shaida wa BBC cewa Malam Shehu ya fara amfani da kalmar ta Kannywood cikin wata mujalla mai bayar da labaran fina-finan Hausa, mai suna Tauraruwa.A cewar Sheme, "ni ma na bayar da gudummawa wajen kirkiro wannan kalma, a lokacin da Malam Sunusi ya kirkiro wannan…

Rashin Biyayyah Ne Yasa Masana’antar Kannywood Ke Tabarbarewa

RASHIN tarbiyya da ƙin girmama na gaba na daga cikin manyan matsalolin da ke addabar masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood, a cewar wani dattijo a harkar, wato Malam Adamu Muhammad 'Kwabon Masoyi'.Ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke tattaunawa da mujallar Fim kan halin da masana'antar ta tsinci kan ta a yau.A cewar sa, "Ita harkar fim a matsayin ta na masana'anta, ta samar da ɗimbin ayyukan yi ga matasa wanda kuma hakan wani cigaba ne da aka samu, amma babbar matsalar harkar a yanzu ita ce ƙarancin tarbiyyar…

Masu Kutse Sun Kwacewa Sadiya Gyale Abinda Ta Mallaka A Shafin Internet Mafi Soyuwa A Gareta

A shafin na fitacciyar jarumar, wato @real_gyale_ sun tura wani saƙo wanda ke kira ga masu bin shafin nata da su saka kuɗi a asusun wani wai shi Mr_Usman_Kabiru01, wanda ya kira kan shi da "Investment Blog".Da mu ka bincika sai mu ka gano cewa sunan ƙarya ne.Shafin ƙarya na masu damfarar ya na da mabiya 1,650, ya na ɗauke da saƙwanni 307 yayin da kuma ya ke bin shafuka 5,216 a Instagram.Mujallar ta gano cewa su na da shafuka irin wannan masu ɗimbin yawa, kuma yawanci su na ɗauke ne da sunan 'Mr Usman Kabiru'.Kalli Video…

Abin Farin Ciki Ya Samu Maryam Booth, Bayan Tana Jimamin Abinda Ya Faru Da Ita Na Video Nuna Tsiraicin Ta

Shugaban kungiyar jaruman Kannywood Alhasa Kwalle ya ce ba za su dauki matakin dakatarwa a kan jaruma Maryam Booth ba a kan bidiyon da ake yadawa.A tattaunawarsa da Aminiya, Alhasa Kwalle ya ce kasancewar bidiyon ba irin na Maryam Hiyana ba ne, wanda ya sa a lokacin aka dakatar da ita.Ya yi zargin cewa wanda ya nadi bidiyon ya rika yin amfani da shi domin karban kudade daga jarumar, inda ya bayyana cewa da gangan wanda ake zargin ya yada bidiyon domin ya bata mata suna.“A matsayinmu na shugabannin wannan masa’antar, nakan yi…

Wata Budurwa Ta Baiyana Ra’ayinta Gameda Abinda Ya Faru Da Maryam Booth

Yarinya ta yi rashin kunya amma wai ana ba ta hakuri tare da ba ta kariya, wanda hakan ke nuna alamar goyon baya a gareta.Maryam ta yi zargin cewa namiji (saurayinta) ne ya dauke ta a bidiyo.Wanda hakan ke nuni da cewa sun jima suna sharholiya tare. Sannan kuma shi ba mijinta ba, ba dan uwanta ba, amma ya aka yi har ta kai ga ya dauke ta bidiyo tsirara. Wanda hakan ya nuna cewa akwai rashin kunya a lamarin.Ni abin da yake ba ni mamaki shine yadda ake ta kokarin kare ta. Saboda ban ga dalilin da zai sa a kare ta ba, kamata ya…

Cin Zarafi Biyu Deezell Zai Maka Maryam Booth A Kotu, Cewa Da Yayi Shi Ya Watsa Video Tsiraicin Ta

MAWAƘIN hip-hop Ibrahim Rufa'i Balarabe, wanda aka fi sani da Deezell, ya yi barazanar cewa zai yi ƙarar Maryam Booth a kan zargin sa da ta yi na sakin bidiyon ta na tsiraici, ya na faɗin ƙarya kawai ta shara.A cikin wata sanarwa da ya bayar a yau, Deezell ya ce idan har ba ta janye kalaman ta ba kuma ta ba shi haƙuri, to lauyoyin sa za su maka ta a kotu.Idan kun tuna, fitacciyar jarumar ta Kannywood ta bayyana a cikin wata sanarwa da ta bayar jiya cewa Deezell, wanda ta ce tsohon manemin ta ne, shi ne ya ɗauki bidiyon ta…

Wani Mara Kunya Yace Da Rahama Sadau Kijira Naki Video Yana Nan Zuwa

Ita Ma Dai Jaruma Rahama Sadau Ta Gamu Da Wani Hatsabibi A Shafin Twitter Inda Ya Gayamata Wata Magana Mara Dadi, Yadda Ransa Yake So Ku Biyomu Zakuji Yadda Abin Ya Kasance A Tsakanin Su.Kusan Dai Jarumar Bataji Komai A Ranata Ba Domin Bata Shakkan Duk Abinda Zai Fallasa Nata Wanda Ita Tasan Bata Aikata Ba, Don ya Kirkira Ya Tura A Social Media Gaskiyar Ta CE Zata Fisheta Kuma Mai Gaskiya Yana Tare Da Allah Wanda Duk Yaci Zarafin Wani Toh Allah Zaiyimai Sakaiya.Kalli Videon Wasan Tauri Na Zaiyanu Zamfara:-Ga Dai Yadda…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy