Video Yanda Amiran Sanda Ke Cin Amarcinta
MashaAllah! Bidiyon Yanda Jaruma Amiran Sanda Ke Shan Soyayyarta Da Sabon Mijinta. Gwanin Sha’awa Tsohuwar Jarumar Ta Wallafa Wasu Bidiyoyinta A Shafin Sada Zumunta Inda Take Shan Soyayya Da Mijin Nata.
Cikin Satin Daya Gabata Ne Aka Sami Manyan Jarumai Mata Na KannyWood Sunyi Aure, Inda Bayan Auren Amiran Sanda Itama Tsohuwar Jaruma Kuma Tsohuwar Matar Adam A Zango Ta Shiga Daga Ciki. Inda Muke Musu Fatan Allah Ya Sanya AlbarKa A Zamantakewar Nasu. Amin Summa Amin.
Kalla Yanda Tsohuwar Jarumar Amiran Sanda Ke Shan…