Cewar Wata BudurwaA Kannywood Nima Sarauniya ce wadda har yanzu babu kama ta a tarihin Kannywood
Fitacciyar jarumar Kannywood Zainab Indomie, wadda aka dena ganinta a shekarun baya ta dawo Kannywood da karfi Karfin ta, Jarumar ta sami fitowa ne a cikin shirin mai gidan ta Adam A Zango,da kuma jarumi Ali Nuhu (Asin da Asin da kuma Alaqa).
Jarumar idan baku manta ba tayi shura sosai wadda a lokacin duk wata Jaruma a Kannywood take so tayi tsabagen farin jini ta da iya acting da kuma karairaya jiki.
Jarumar dai yanzu ta dawo Kannywood babu kama kafar yaro.
Ga wani kadan daga cikin bidiyon data saki ta hau wakar Gwaska.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.