Da Dumi Dumi Ayi Gaggawa A Saki Abduljabbu – Sheikh Ibrahim Zazzaky

0

Da Dumi Dumi Ayi Gaggawa A Saki Abduljabbu - Sheikh Ibrahim Zazzaky

Da Dumi Dumi Ayi Gaggawa A Saki Abduljabbu – Sheikh Ibrahim Zazzaky

Da dumi duminsa Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abduljabbar Ba tare da bata Lokaci ba Cewar Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky

Da dumi duminsa Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abduljabbar Ba tare da bata Lokaci ba Cewar Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky Kamar Yadda Jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito.

Related Posts
1 of 405

Wata Kungiyar harkokin Addinin Musulunci Kenan Karkashin Jagorancin Sheik Zakzaky ta Gargadi cewa Ayi gaggawar Sakin Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara wanda aka Yankewa Hukuncin Kisa ta Hanyar rataya bayan da aka kamashi da laifin batanci ga fiyayyen halitta annabi SAW.

Tun dai bayan yanke wannan hukunci almajiran na Sheikh Abduljabbar suka bayyana cewa basu yadda da Hukuncin da aka Yanke masa ba don haka Zasu daukaka Kara.

Mutane da dama harda wasu manyan malamai sun bayyana Hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Bai dace ba.

Hakan yasa yanzu kuma Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky ta furta cewa ayi gaggawar Sakin shi ba tare da bata Lokaci ba kamar Yadda Jaridar Dokin Karfe ta ruwaito.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy