Daga Gidansu Abduljabbar Yayansa Ya Bada Umurnin Zartar da hukunci

0

Tofa! Wata Gaskiya Ta Bayyana Daga Gidansu Abduljabbar Yayansa Ya Bada Umurnin Zartar da hukunci kinsan ƙaninsa

Cikin wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta musamman ma tiktok da youtube.

An hango jagoran darikar kadiriya na kano na cewa, suna maraba da wannan rana da kotu ta yanke hukunci.

Kamar yadda zaku kalla acikin wani bidiyo da Al’isha t.v ta wallafa a shafinta na sada zumunta da kuma dandalin youtube.

Related Posts
1 of 405

Duk da dai mutane na Cewa bidiyon ba na yau bane, amma maganganun da akai A bidiyon Sun bada mamaki.

Musamman ganin sun fito daga gidan su abduljabbar din.

Gadai bidiyon ku kalla.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy