Daga Wajen Shirya Fim Din Rahama Sadau Na India
An Fara Daukar Sabon Shirin Rahama Sadau Na India Karo Na Biyu, Inda Jarumar Zata Fito A Wani Sabon Shiri Da Ake Shiryawa, Zara Fito Ne Tare Da Shahararren Jarumin Nan Na India Mai Suna, ‘Rajnee Duggal‘
Kai Tsaye Daga Wajen Shirya Fim Din Rahama Sadau Na India, Karo Na Biyu. Kwanakin Baya Jarumar Ta Fito Ne Cikin Wani Shiri Mai Suna “KHUUDA HAFIZ” Inda Tayi Fita Na Musanman A Cikin Shirin.
Wannan Karon Ma Jarumar Zata Fito A Sabon Shirin Na India Mai Suna “NOLLYWOOD GOES TO INDIA” An Nuno Hotunan Jarumar Cikin Jaruman India. Ga Bidiyon Jarumar Anan.