Dalilin da yasa Kawayen ta Suka Ba Ta Guba

0

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raj’un: Dalilin da yasa Kawayen ta Suka Ba Ta Guba

Wannan baiwar ta rasu jiya sakamakon ba ta guba da wasu ƙawayen ta su kayi wanda hakan yai sanadiyar mutuwar ta, a halin yanzu dai an kama waɗanda suka ba ta gubar. Za’a yi jana’izar ta yau ƙarfe 8 Allah ya gafarta mata kura-kuranta.

Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta,da kuma fatan za’a hukunta wadanda suka aikata wannan ta’asar.

Related Posts
1 of 407


Allah ya tsare mu daga aikata aikin dana sani Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu domin kawo muku yadda zata kaya da wadanda suka aikata hakan Daga shafin Dalatopnews.com

Nn samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy