Download Video:- Wani Malami Yayi Tsokaci Mai Zafi Yadda Za’a Rataye Maryam Sanda

0
IMG 20200201 134621 490

Wannan Malamin Yayi Tsokaci Mai Zafi Wanda Duk Yaji Yadda Malamin Yayi Tsokaci Akan Maryam Sanda Sai Yaji Yadda Tsoro Kuma Jikinsa Zai Bashi Eh Hakan Ya Dace A Musulunce.

Ku Kalli Wannan Video Domin Tabbatar Da Hakan Malamin Yayi Tsokaci Kan Uwa Da Wabi Yace Aikin Allah Ba Ruwansa Akan Dan Cikin Ka Ko Dan Uwanka Ko Wani Wanda Kuke Da Zumunta Shi Yadda Ayar Allah Take Haka Za’a Fassara Ta Domin Babu Wani Mahaluki Da Zai Chanzata Kuma Idan Ta Fado A Gareka Toh Dole A Fadi Gaskiyar Alkur’an.

Related Posts
1 of 405

Ga Video Nan Dai Kuji Yadda Malamin Ya Fadi umurnin Allah Zuwa Garemu Ga Baki Daya, Dan Allah Ku Tura Zuwa Ga Wasu Pls…!!!

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy