Duk da kun kalli Faifan Videon Tsi,raici na amma wallahi bantaba zina ba Safara’u ta mayar da martani

0

Duk da kun kalli Faifan Videon Tsi,raici na amma wallahi bantaba zina ba Safara'u ta mayar da martani

Duk da kun kalli Faifan Videon Tsiraici na amma wallahi bantaba zina ba Safara’u ta mayar da martani

Illar Hana ‘Yan Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata.

By Wakilinmu

Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. ‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. Wani lokaci yara mata kan bukaci yuin aure, amma sai iyayesu su hana su, ko don saboda karatu ko wanda suka kawo su iyayen ba sa san su ko kuma saboda wadanda dalilai, wannan ba karamar raunata tarbiyar yuara mata ya ke yi ba. Sakamakon hakan, sai ka ga sun fada shaye-shaye, karuwanci da kuma wasu hanyoyi wadanda ba su dace ba.

An samu wata yarinya da ta bukaci mahaifinta ya yi mata aure, kuma har ma ta kawo wanda ta ke so, amma mahaifin nan yaki, daga karshe yarinyar ta rubuta masa wasika cewa, “na tafi idan ka zo sai Allah ya yi mana shari’a.” Sai ta hau saman bene, inda ta fado ta mutu har lahira. Haka kuma, wata ta samu mahaifinta ta bayyana masa cewa, ya yi mata aure ko kuma ta lalace ta bi duniya. Idan za a samu irin wannan lamari, to ya kamata iyaye su tashi daga barcin da suke yi wajen aurar da yaransu lokacin da suka bukata. Koda mahaifin nan bai da kudin aurar da diyarsa, ya kamata ya kira wanda ta kawo masa a matsayin wanda ta ke ta aura idan har mutumin kirki ne, to sai ya zauna da shi ya bayayyana masa cewa, shi fa bai da kudi, ya kawo abin da ya sauwaka sai a daura musu aure.

Lallai iyaye su sani Allah zai tambayesu hakkin yaransu ranar alkiyama, su daina cutar da yaransu wajen hana su aure lokacin da suke bukata, domin ba su san yadda suke ji ba. Idan hai ‘ya mace za ta iya tunkarar mahaifinta a kan ya yi mata aure, to lalle tura ta kai bango. Ya kamata iyaye su dunga jin tausayin ‘ya’yansu wajen tashin hankali da suke samu lokacin da sha’awa ta same su. Ba dai-dai ba ne a ce, iyaye sun yi sanadiyyar lalacewar yaransu wanda Allah ya ba su amana.

Daga karshe ina kira ga iyaye su rage san abun duniya, domin ya kare wa ya bar ka ko kuma mutum ya kare ya bar abun duniya. Kwadayin sai ‘ya’ya mata sun kammala karatun boko kifin aure, wannan ba dilili ba ne. A auran da mace idan mijinta ya bari ta ci gaba da karatu, to sai ta ci gaba, idan kuma ya ki yarda, to sai a bar ta da wanna ta samu tare da rokon Allah ya sa masa albarka. Ina fatan iyaye za su amfana da wannan karamar shawarata da kuma yin amfani da ita na barin yaransu su yi aure a lokacin da suke bukata.

OUR DILKA SOAP IS MADE FROM NATURAL ZERO SIDE EFFECTS, GIVING YOU A :

🔵 beautiful and growing skin care.

It removed sun burns, pimples, dark spots, and others……

TRY AND THANKS LATER…….

HANTSI Hana ‘Ya’ya Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata Kan Lalata Tarbiyyarsu

Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su.

‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su.

Wani lokaci yara mata kan bukaci yuin aure, amma sai iyayesu su hana su, ko don saboda karatu ko wanda suka kawo su iyayen ba sa san su ko kuma saboda wadanda dalilai, wannan ba karamar raunata tarbiyar yuara mata ya ke yi ba.

Sakamakon hakan, sai ka ga sun fada shaye-shaye, karuwanci da kuma wasu hanyoyi wadanda ba su dace ba.

An samu wata yarinya da ta bukaci mahaifinta ya yi mata aure, kuma har ma ta kawo wanda ta ke so, amma mahaifin nan yaki, daga karshe yarinyar ta rubuta masa wasika cewa, “na tafi idan ka zo sai Allah ya yi mana shari’a.” Sai ta hau saman bene, inda ta fado ta mutu har lahira.

Haka kuma, wata ta samu mahaifinta ta bayyana masa cewa, ya yi mata aure ko kuma ta lalace ta bi duniya. Idan za a samu irin wannan lamari, to ya kamata iyaye su tashi daga barcin da suke yi wajen aurar da yaransu lokacin da suka bukata.

Koda mahaifin nan bai da kudin aurar da diyarsa, ya kamata ya kira wanda ta kawo masa a matsayin wanda ta ke ta aura idan har mutumin kirki ne, to sai ya zauna da shi ya bayayyana masa cewa, shi fa bai da kudi, ya kawo abin da ya sauwaka sai a daura musu aure.

Lallai iyaye su sani Allah zai tambayesu hakkin yaransu ranar alkiyama, su daina cutar da yaransu wajen hana su aure lokacin da suke bukata, domin ba su san yadda suke ji ba.

Idan hai ‘ya mace za ta iya tunkarar mahaifinta a kan ya yi mata aure, to lalle tura ta kai bango.

Ya kamata iyaye su dunga jin tausayin ‘ya’yansu wajen tashin hankali da suke samu lokacin da sha’awa ta same su. Ba dai-dai ba ne a ce, iyaye sun yi sanadiyyar lalacewar yaransu wanda Allah ya ba su amabukata ..

Related Posts
1 of 407


Daga karshe ina kira ga iyaye su rage san abun duniya, domin ya kare wa ya bar ka ko kuma mutum ya kare ya bar abun duniya. Kwadayin sai ‘ya’ya mata sun kammala karatun boko kifin aure, wannan ba dilili ba ne.

A auran da mace idan mijinta ya bari ta ci gaba da karatu, to sai ta ci gaba, idan kuma ya ki yarda, to sai a bar ta da wanna ta samu tare da rokon Allah ya sa masa albarka. Ina fatan iyaye za su amfana da wannan karamar shawarata da kuma yin amfani da ita na barin yaransu su yi aure a lokacin da suke bukata.

Sirrin Rike Miji

Shawara Da Abdullahi Waziri
Talla babban illace ga rayuwan yaa mace ko da kuwa karaman yarinya ce.

Kaman yanda natakaita managar a shafina nace talla ya zama bara zana ga ƴaran mata yanzu, musanman masu sayar da abinci, gyaɗan, pure water, masa, kwankwa mati, ƙwai, kuli kuli, dama rauran su.

Wasu iyayen suna sakawa ƴaran mata talla ne saboda su nima abin da za su ci kuma su kara rufa ma Kan su asiri saboda babu yanda za suyi, amma ana samu wasu iyayen suna sakawa ƴaran su talla ne saboda son abin duniya alhalin Allah ya rufa masu asiri babu shakka wannan babban kuskuri ne ga iyaye mata

Watarana kusan sau uku ina ganin ana zubar da “masa” a bayan gidan mu abin ya sha bani mamaki ina “tambayan” kai na shin wa yake wannan aikin? ya zubar da “masa” masu kyau alhalin bai lalace ba, sai wani lokaci nafito daga gida misalin karfe goma na safe sai nayi ido biyu da mai wannan aikin ashe wata ƴar talla ce idan aka bata talla sai ta zubar da shi, kuma ba karaman yarinya ce ba budurwa ce take wannan aikin. sai na “tambaye ta” ko me dalili idan aka baki talla kina zubar da shi? sai tace ai wani Alhaji ne yana mani juye kullu idan nafito wurin sa nake zuwa sai ya min juye kuma yakara bar mani “masan” shi yasa nake zubar da shi domin kuwa idan bai kare ba mamana sai tayi mani kukan tsiya, sai abin ya bani mamaki da tace wani Alhaji ne yana yi mata juye kullu

Da yawa iyaye mata suna kuskure ki baiwa yarinya talla kice kar ki yarda ki dawo da wani abu agidan nan sai ya kare wannan kuskuri ne babban saboda wannan kalma yana iya sa yarinya ta fa ɗi daga sherrin zina saboda tana tsoron kar ta dawo da wani abu, tana iya bayar da kan ta domin ta samu kuɗin da zata baiwa wace ta bata talla gudun kar ta sha dukan tsiya.

Wani lokaci ina tunani ko ƴara da ake basu talla kaman ba iyayen su ba ne, ƴaƴan goyo ne, domin nata ƴaƴan suna makaranta suna karatu sabado ba za ta yarda nata ƴaƴan suyi talla ba amma ita za ta baiwa ƴaƴan wasu talla. yana da kyau kusawa ƴaƴan ku ido agidan goyo

Kuma kaman yanda na faɗa a baya talla illace ga yaa mace a wurin talla ce idon yarinya yake buɗe saboda tana hurda da maza iri iri kuma a wajen ne ƴan isaka suke zama ka gani lalacewa mai sauki ne, kuwa a wajen ƴan iska ko da kuwa kina da tarbiya sun san yanda za suyi su ɓata maki rayuwa Allah ya kyauta.

Sau da yawa ƴara da a kafi masu fyde ƴan talla ne mafi akasarin cikin su ƴan talla ne, Allah ya kyauta

Yana da kyau amasayin ka na uba kasa idanuwa ƙwarai da gaske akan ƴaƴan ka, ganin ka basu tarbiya da ilimi kuma har in dai kafi karfin abin da za ka ci kar ka yarda ka bari ƴaƴan ka suna talla ko da kuwa suna gidan iyayen ka ne,

Yaa Allah ka worewa kowa yafi karfin abin da zai ci na yau da kullun.

Abdullahi Waziri✍️

Babban abu takaici shi ne matan aure masu yin tiktok kifito kina nuna ma duniya suranki.

A tunani na ƴan mata ne ƙawai suna yin Tiktok ashe har da matan aure suna yin Tiktok, babban abun takaici ne matar aure tafito Tiktok tana nuna suranta a Tiktok shi ne waye wa.

Na so in yi wannan maganar tun ba yau ba amma Allah bai bani iko ba sai yau

Babban kuskure ne kasan matar ka tana yin Tiktot kuma ka bar ta tana yi tabbas aƙwai gudomawan wasu mazajen wurin lalacewar zuri’ar su, sau da dama za ka gani mata da miji suna rawan batsa a Tiktok, rawan rashin kunya da rashin tarbiya da rashin sanin addinin musulunci.

Tabbas aƙwai wa yanda ba su san matan su suna yin Tiktok ba, shi yasa matan suna yin abin da su ka ga dama a social media kuma duk matar aure da take yin haka tabbas ta ci amanar mijin ta kuma ta ci amanar aure domin Allah kaɗai yasan abin da take aika ta a social media, Allah ya kyauta.

Wani abun takaici da ka ga yarinya yar shekaru 18 izuwa 20 tana yin Tiktok kuma tana nuna suranta a Tiktok kuma duk maganar da yafito daga bakin ta zata yi na rashin kunya da rashin girmama na ga ba da su, kuma da yawa ƴan matan Tiktok tallan kan su suke yi dama can ƴan iskane

Kuma kin gama nuna ma duniya jikin ki da tsarai cin ki da rawan iskanci ki ce miji kike nima saboda baki da kunya ko kin dauki kowa irin ki ne, ai sai dai ki aure ɗan Tiktok irin ke, Allah ya kyauta

Magana na ba ina nufin ko wace mace mai yin Tiktok ne halin su ɗaya ba ina nufin wasu daga cikin su ne, ba duk kan su ne ba Allah ya kyauta.

ƴan mata masu yin Tiktok kuji tsoron Allah ku tuna za ku mutu ku koma ga Allah ku dai na abin da kuke yi a Tiktok

Yaa Allah ka kara shiryar da ƴaƴan mu ƴan uwan mu kan nin mu da rauran al’ummah baki ɗaya, Allah kasa mu dace.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy