Duk Matar Da Zan Aura Sai Ta Je Ta Yi Zaman Wata 4 Da Mahaifiyata Don Koyon Dafa Abinci 

0

Duk Matar Da Zan Aura Sai Ta Je Ta Yi Zaman Wata 4 Da Mahaifiyata Don Koyon Dafa Abinci 

Wani matashi Mazi Ifeanyi ya yi wata magana da ta jawo cece-Kuce a Kafar sadarwa ta Twitter inda yace matar da zai aura sai ta je gidan su ta zauna da mahafiyarsa tsawon wata 4 ta koyi abubuwan da ake yi masa. 

Yace, nada zabi game da nau’in abincin da nike ci, don haka duk matar da zan aura sai ta fara zuwa ta yi zaman watanni 4 da mahaifiyata ko kanwata don ta ko yi yadda suke yimin girki da abubuwan da nakeson a girkamin. 

Related Posts
1 of 407


Duk matar da nake so indai ba za ta je wajen mahaifiyata ta koyi girki ba to ba zan aure ta ba. 

Shiyasa aure a shekarun baya yafi dadi da tasiri domin matan wancen lokacin duk abinda kakeso za su yi maka, suna daukar mijinsu tamkar wani sarki sabanin matan yanzu, cewar matashin. 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy