Fitacen Mawakin APC Zai Angwace
Alhmdlh Akwana A Tashi Babu Wuya Lokaci Yayi Fitacen Mawaka APC Zai Angwance.
Iyalan Gidan Alh Abubakar Tahir Garko Na Da Alh Umar Ayuba Na Farin Cikin Gaiyatar Ilahirin ‘Yan Uwa Da Abukan Arziki Zuwa Wajen Daurin Auren Su Kamar Haka.
#Alh Jamilu Jadda Garko.
Da Tare Da Shida Amaryarsa
#Khadija Umar Ayuba.
Za’ayi Wannan Gagarumin Daurin Aure Ne A Ranar Asabar 18-07-2020 Da Karfe 11:30 Na Safe.
Za’a Hadu A Gidan Limamin Waje Wazirin Kano Mai Burabus Sannan A Dunguma Baki Daya Izuwa Karamar Hukumar Mulki Ta Kura Kano Inda Acen Za’a Daura Auren.
Wannan Sako Goron Gaiyata Ne Daga Karamar Ministan Abuja:- Sen Rahamatu Tijjani
Allah Ya Bada Ikon Halarta.