Hiran Hadiza Gabon Da Yakubu Muhammad

0

Hiran Hadiza Gabon Da Yakubu Muhammad

Sabon Hiran Hadiza Gabon Da Jarumi Yakubu Muhammad A Cikin Shirin Hadiza Gabon Talk Show, A Wannan Satin Shirin Na Gabon Din Yayi Babban Kamu, Inda Ya Samu Ziyartar Babban Baqo Daga Masana’antar KannyWood Wato Jarumi Yakubu Muhammad.

Related Posts
1 of 408


Wannan Shirin Da Jarumar Ke Gabatarwa, Ya Fara Daukar Hankula Sosai, Domin Zuwa Yanzun Mutane Da Dama Suna Jin Dadin Tattaunawar Da Jarumar Keyi,

Mun Kawo Muku Yadda Hirar Tasu Ta Kasance.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy