Ina Matukar Ƙoƙarin Ganin Na Zama Ta Gari, Cewar Safara’u (Safaa)
Wani rahoto da muke samu yanzu-yanzu na jarumar kannywood kuma mawakiya wato safara’u na CELA
Yanzu Ta Tuba Kuma tana iyakar kokarinta na ganin ta shiryu tabar duk abinda tayi abaya dama wanda takeyi a yanzu.
Kamar yadda shafin jaridar rariya ya rawaito, cikin wata wallafa da sukai a shafin su na sada zumuntar Facebook cewa,
Ina Kokarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kura-kuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u
Jama’a a taya ta da addu’ar Allah ya cika mata burinta
Jaruma safara’u jarumace wadda ta gamu da kalubale kala kala tun bayan baiyanar wani faifan bidiyon tsiraicin ta.
Wanda dalilin hakan yai sanadiyar rasa kwantaragin da tai da tashar Arewa24 na aikin shirin kwana Casa’in
Ga Bidiyon
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.