Iyaye: wannan itace babbar illar dake tsaka nin yaran ku da samarin su.

0

Iyaye: wannan itace babbar illar dake tsaka nin yaran ku da samarin su.

Abu buwan da suke saurin kai mutum izuwa hallaka ha kama ta mutane mu gane mu tsaya muyi karatun ta natsu domin mune muke hallaka kammu da kammu a wannan lolacin.

Wani bidiyan wani matashi da wata budurwa a social media ya tada kura sosai da sosai ganin yadda yake rike ta babu ruwan sa da idan duniya ko kuma wanda zasu zage shi.

Related Posts
1 of 405

Wannan yana daya daga cikin dalilin da yasa zuwan wayar hannu ta wani bangaran ba karamar masifa bane domin duk wanda yabar yaran sa suna rike wayoyi tofa idan suna ganin irin wannan bidiyan.

Lallai akwai matsala domin zasu iya cewa wata zasu gwada a wani gurin, yanzu haka mudau wani karamin misa a kwai kasa she da yawa da basuyar da aki musu TikTok kasar ba sabo da lala cewar yara.

Dan haka mu shawarar mu anan shine mutane musamman iyaye muyi hatta muna kula da yarammu kuma muna yawan yi musu addu’a banda yawan zagi domin bashi da amfani, rubutu tsarawa daga

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy