Jamil Jadda Garko Bola Tinubu Ne Zabi Na

0

jamilu jadda garko 20201118 0002309739341
Fitacen Mawakin Siyasa Alh Jamil Jadda Garko Babbah Na Hannun Damar Kadimul Islam Dr Abdullah Umar Ganduje Da Sanata Rahamatu Tijjani Yau Ya Dan Fitar Da Kadan Daga Cikin Sabuwar Wakar Sa Mai Fitowa Nan Da Dan Wani lokaci Kadan, Ya Sadaukar Da Wakar Ga (” Bola Tinubu “).
Masoya Wakokin Jamil Jadda Garko  Yau Yazo Muku Da Muhimmin Sako, Ko Nace Ra’ayin Sa Ga Wanda Yakeso Ya Zama Shugaban KASA Nan Gaba a 2023.

Idan Bazaku Damu Bah Kuyi Download Na Wannan Wakar Kuji Da Wane Muhimmin Sako Da Ra’ayi #Jamil_Jadda_Garko Yazo Muku Dashi.

Shiga Nan Domin:- Download Application Na Wakokin Niger. Apk

Related Posts
1 of 119

Ga Kadan Daga Cikin Wakar Kamin Fitowar Full Audio Na Wakar.

Download Music Now

Kuda Ku Manta Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Dai Sauran Su, Domin Samun Sabbin Wakokin Siyasa Ko Samun Full Audio Ku Ka Sance Taredamu A Wannan Shafi Na www.PressLoaded.com

Shiga Nan Domin:- Download Application Na Wakokin Baba Buhari.apk

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy