Jarumai 50 Shekarun Dasu Shigo Harkar Fim
Jerin Jaruman KannyWood Guda Hamsin 50 Da Shekaran Da Su Shiga HarKar Fim Din KannyWood. Yau Munzo Muku Da Jerin Wasu Jaruman KannyWood Fitattu Daga Ciki Da Kuma Shekaran Dasu Fara Shirya Fina Finai.
Masana’antar KannyWood Masana’anta Ce Data Kunshi Mutane Iri Daban Daban. Maza Da Mata, Kuma Daga Bangarori Daban Daban Na Kasar Nan Dama Wajen Kasar Nan.
Wasu Jaruman Sunyi Shekaru Aru Aru A HarKar, Inda Da Yawansu Su Shiga Harkar Tun Suna Da Quruciyarsu. Yanzun Kuma Girma. Ko Muce Tsufa Yazo Musu.
Wasu Kuma Daga Baya Su Shigo Harkar, Inda Cikin Lokaci Kalilan Allah Ya Daukakasu,