Jaruman KannyWood Dasu Hadu Da Iftila’i
Jaruman KannyWood Guda 20, Dasu Hadu Da Mummunar Iftila’i A Rayuwarsu. Akwai Jarumai Da Dama Da Suzo Su Samu Iftila’i A Rayuwarsu, Inda Wasu Bayan Hakan Anzo Anci Gaba Da Ganinsu Suna Fitowa A Fina Finai.
Inda Wasu Kuma Daga Cikinsu Shikenan Tarihinsu Ke Shafewa A Masana’antar KannyWood, Yau Mun Kawo Muku Wasu Jaruman Da Ire Iren Wannan Iftila’i Ya Fada Musu Inda Da Yawansu Wasu Sun Hakura Da Harkar Fina Finan Tun Bayan Hakan.