Jarumi Musa Mai Sana’a Yayi Martani Kan Kalaman Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi Akan zagin Yan fim

0

Tofa! Jarumi Musa Mai Sana’a Yayi Martani Kan Kalaman Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi Akan zagin Yan fim

Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Musa Abdullahi Mai Sana’a Yayi Wani Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Idris Dutsen Tanshi.

Tun Bayan Wani Faifan Bidiyo Da Shehin Malamin Ya Wallafa A Shafin Sa Na Sada Zumunta.

Inda Acikin Bidiyon Malamin Yake Cewa Duk Cikin Yan Fim Babu Wani Mai Addini, Harma Ya Kara Shi Yasa Suke Mummun Karshe.

Hakan Ya Fusata Jarumai Da Yawa Daga Msana’antar Kannywood Inda Wasu Daga Cikin Su Suka Danyi Martani Ciki Kuwa Harda Jarumi Sadik Sani Sadik.

Kamar Yadda Zaku Kalla Cikin Bidiyon Nan Jarumi Musa Mai Sana’a Ma Ya Sake Yin Nasa Tsokaci.

Related Posts
1 of 408


Inda Yaja Hankalin Shehin Malamin Dangane Da Kalamansa Akan Yan Fim Da Masana’antar Fim Din Baki Daya.

Kalaman Na Jarumin Sunja Hankalin Mutane Kwarai Dagaske Kasancewar Yadda Yai Amfani Da Hikima Dakuma Kiyaye Harshe.

Yasamu Yabo Daga Mabiyansa Dama Sauran Mutane Dake Amfani Da Shafukan Sada Zumunta.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy