Kuduba Wannan Abun Kunyar Yanzu Wannan Wayewa Ce
Kuduba Wannan Abun Kunyar Yanzu Wannan Wayewa Ce
WAI SUN WAYE.
Ni kuma banga abin burgewa da wayewa anan ba, sai dai na ga zallan rashin kunya, rashin tarbiyya da rashin mafadi
Dabi’un yahudu da nasara irin wannan ko Musulmi ya koya baya masa kyau, karshensa nadama ne
Da hankalina da wayona da addinina na Musulunci ba zan iya aikata haka da kowace irin mace ba balle matar da zan aura, balle kuma na dauka a hoto na yada a duniya
Kwanaki na ji wani Malami yana cewa saurayi da budurwaa da suka tashi zasuyi aure suna kwashe albarkan auren tun a gurin daukar hoto kafin aure saboda abubuwa na wuce iyaka, haram da sabon Allah da suke aikatawa
Ko ka biya sadaki tunda dai ba’ayi siga ba, kuma babu shaidu to baka da lasisin da zaka rungumeta, ko ka tsotsi bakinta a dalilin daukar hoto kafin aure, aikata hakan laifine babba, kuma yana kwashe albarkan aure
Allah Ka shiryar da su
HUKUNCIN KALLAN BLUE FILMS:BIDIO NA ZINA
Kallon tsaraici haramun ne a shari’ar musulunci in banda na matarka ko na mijinki ballantana kuma kallon saduwa tsakanin Mazinata wannan abune mai matukar muni sosai.
Allah yana cewa: “Ka gayawa muminai maza su rintse idanuwansu daga kallon haram kuma su kiyaye farjinsu daga yin zina. Yan uwa mu kiyaye, duk wanda yake kallon irin wandannan abubuwa to lalle yayiwa Allah tawaye.
A wani gurin Allah yana cewa:- Kada ku kusanci zina hakika ita zina Alfasha ne kuma mummunan hanyace.
Kunga saboda halakar da take cikin zina sai Allah yace kada mu kusan ceta, shi kuwa irin wannan kallon yakan sanya masu yinsa su afka cikin zina kai tsaye. Manzon Allah (S. A. W) yana cewa: “Allah ya tsinewa mai kallon tsaraici da kuma wanda ake kallon tsaraicin nasa.
Daga karshe ina kara jawo hankalin masu yi su tuba su daina…….!!! Dan Allah Daure ka Rubuta Amin bamusan tawa za’a kar6a ba.
YA ALLAH KA TSARKAKE MANA ZUKATANMU, KA KARE ZURI’AR MU DAGA AFKAWA CIKIN MUMMUNAR BALA’IN
🙏
Dan Allah kutura zuwa group 3 👌.
🙏
Dan Allah kuyi share zuwa group 10