Maganin karin ni’ima matsi da kuma sanyi ko wanne iri

0

Maganin karin ni'ima matsi da kuma sanyi ko wanne iri

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace ni’ima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

YADDA ZA’A YI SHINE:

Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Related Posts
1 of 407


Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.

Insha Allahu za aga abin mamaki sosai.

Wannan hadin maganin zai taimaka muku wajan matse muku gaban ku, domin shi matsi a gaban mace ba karamin abin alfahari bane.

Sannan wannan hadin maganin zai taimaka muku wajan kawar muku da fuk wani sanyi a jikin ku har zuwa gaban ku.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy