Mahaifinsa Ya Kore Shi Daga Gida Saboda Yaje Gaida Mahiafiyarsa A Gídan Da take Aure

0

Mahaifinsa Ya Kore Shi Daga Gida Saboda Yaje Gaida Mahiafiyarsa A Gídan Da take Aure

Yanzu haka mahaifiyarsa na cigiyarsa ruwa a jallo bayan ya fusata ya bar gida sama da wata guda

Wannan yaron ya bace kusan wata daya sakamakon mahaifinsa da ya kore shi daga gidansa, laifinsa kawai don ya je gidan mahaifiyar sa da suka rabu da mahaifin nasa ya gaishe ta, shi kuma yaron daga gidan mahaifin nasa da aka kore shi ya yi wani gurin wato ya kama gabansa, yau kusan kwana 31 da bacewarsa, kuma ba a gayawa mahaifiyar tasa ba, sai yanzu ta ji labari.

A halin yanzu mahaifiyar yaron tana can kamar za ta yi hauka saboda damuwa da bakin ciki, kullum kuka ba dare ba rana.

Don Allah jama’a a taya mahaifitarsa cigiyar wannan yaron duk inda aka ganshi a fada masa mahaifiyarsa na gab da rasa ranta saboda damuwa da bakin ciki

Duk wanda Allah ya sa ya gan shi ya kira wannan lambar; 08065013003

Related Posts
1 of 407


KU KARANTA WANNAN:

Duk irin son da kake yiwa mace Kada ka kuskura ka fada mata wannan abubuwan guda biyu

Sirri abu ne mai muhimmanci a rayuwar dan Adam da ya kamata kowa ya rike shi da kyau, sai dai wasu basa daukar sirrinsu da muhimmanci domin suna iya bayyana sirrinsu ga kowa.

Duk irin yadda ka kai ga bayyana sirrinka ga mutane akwai abubuwan da ba kowa ya kamata ka bayyanawa ba musamman matar ka ko budurwar ka. Akwai wasu abubuwa da bai kamata namiji ya furtawa mace su ba duk kuwa da irin son da yake yi mata domin boyewar shine samun zaman lafiyarsa.

A cikin wannan video za ku ji abubuwa biyu da kuskure ne namiji ya bayyana su ga macen da yake so.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

The post Mahaifinsa Ya Kore Shi Daga Gida Saboda Yaje Gaida Mahiafiyarsa A Gídan Da take Aure appeared first on PressLoaded.ng.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy