malam Fantami Ya Cire Tsoro Ya Fada Ma Gwamnoni Gaskiya
Babbar Magana Yanzu Yanzu a Karon Farko sheikh Isah ali pantami ya cira tsoro yayi kaca kaca da gwamnoni.
A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ya kasance kuma zakaji yadda pantami yayi magana Akan wannan abun.
To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamari na Dr Isah Ali fantami don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye.
Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan video nasan cewa kaji Abunda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi magana.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka Dalatopnews.com
To jama’a kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.
Dalilai 9 dake sa yan mata yin kwantai su dade ba su yi aure ba
A Wannan zamanin ‘yan mata da yawa suna rasa mazajen aure har su dauki tsawon wani lokaci ba tare da sun yi aure ba.
Sai dai wasu na danganta hakan da cewa matan ne suka yi yawa shine yake hanasu samun samarin da za su yi soyayya dasu har su yi aure, sai dai wannan tunanin ya yi nisa da gaskiya domin wannan ba shine dalili ba.
A wani bincike da muka gabatar mun tattaro dalilai da yawa wanda ke jawo ‘yan mata su dade ba su yi aure ba har tsawon wani lokaci.
Ku Kalli wannan bidiyon domin ku ji wadannan dalilan dake jawo ‘yan mata na yin kwantai.
The post Tofa! malam Fantami Ya Cire Tsoro Ya Fada Ma Gwamnoni Gaskiya appeared first on PressLoaded.ng.