Martanin Amaryar Tiktok Kan Rigimar Da Akeyi

0

Martanin Amaryar Tiktok Kan Rigimar Da Akeyi

Karon FarKo, Amaryar Tiktok Tayi Martani Dangane Da Rigimar Da Akeyi Akanta Kan Cewa Shin Dagaske Tana Da Aure Take Fim Ko Kuma Mijinta Ya Saketa Kafin Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa.

Jaruma Hafsah Tuge, Itace Labarinta Yayi Yawo A Satin Nan, Inda Aketa Tafka Muhawara Dangane Da Wani Labari Da Yake Yawo Game Da Ita, Inda Wata Mata Ta Fito Tace Itace Mahaifiyarta Tana Bukatar A cire Mata Yarinya Daga HarKar Fim Domin Tana Da Aure.

Hakan Yasa Aketa Cece Ku Ce Tare Da Kara Budewa Yan Fim Din Hausa Wuta, Musanman Ma Mai Shirya Shirin Na Amaryar Tiktok, Wato Ahmad A. Bifa. Hakan Yasa A Nemi Jin GasKiyar Lamarin Inda A Tuntubi Mashiryin Shirin Na Amaryar Tiktok Kan Shin Da Saninsa Yasa Matar Aure A Cikin Shirinsa.

Related Posts
1 of 407


Sai Ya Bada Amsar Cewa “Bani Na Kawota HarKar Fim Ba. Kafin Fim Dina Na Amaryar Tiktok Dama Tayi Wasu Fina Finan, Kuma Ta Tabbatarmin Da Cewa Bata Da Aure Sun Rabu Da Mijinta Har Ta Fara Biyan Mijin Nata Kudaden Sakinta Data Nema Ya Mata”

Shi Kuma Ta Bangaren Mijin Cewa Yayi Abin Da Ahmad Bifa Ya Fadi Duk Zance Ne Na Qanzon Kurege. Don Ba GasKiya Bane. Ga Cikakken Labarin Anan “Shin Waye Mai GasKiya. Mijinta Ko Mai Shirya Fim

Ga Bidiyon Bayanin Nata Anan

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy