Martanin Hadiza Gabon, Ga Wanda Yace Yana Son Saduwa Da Irinta Uku A Rana

0
IMG 20190928 112337 818 1

Wani ma’abocin shafin Twitter ya bayyana cewa idan aka yi nasarar samar da fasahar samar da kwafin mutum to shi zai sa a kawomai kalar Hadiza Gabon guda 3,

:-

Related Posts
1 of 407


 Daya da safe daya da rana daya da dare, wannan rubutu da yayi ya dauki hankula ta yanda har itama Hadizar ta mayar da martani.

Hadizar ta ce mai Anya ba zai maka yawa ba?

IMG 20190928 112344 681 1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy