Masha Allah; wannan shine Bidiyon Katafaran Gidan Lukuman na shirin  LABARINA

0

Masha Allah; wannan shine Bidiyon Katafaran Gidan Lukuman na shirin  LABARINA

Related Posts
1 of 405

Kamar dai yadda kowa yasani shi daren amarci da ake kira da daren amarci dare ne mafi muhimmanci ga sabbin ma’aurata domin dare ne da amarya da ango suke bude sabon littafi na sabuwar rayuwar su. 

Don haka yana da matukar muhimmanci da sabbin ma’aurata su yi dukkan shirin da ya dace domin samun nasarar wannan dare mai muhimmanci, domin samun nasarar daren ko akasin hakan na da tasiri sosai na tafiyar da rayuwar ma’aurata. 

A cikin wannan video za ku ji Irin matakai da Shirin da ya dace ma’aurata su yi domin cimma nasarar su a daren farko.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy