Mijina Ya Sakeni, Amma Bai Bani Takarda Ba
Mijina Ya Sakeni Amma Bai Bani Takarda Ba – Amaryar Tiktok (Hafsat Tuge) Tayi Bayanin Asalin Abin Daya Faru Har Ya Jawo Cece Kuce Kan Tana Yin Fim Da Aure A Kanta.
Tsuguno Bai Kare Ba, A Inda Har Yanzun Aketa Kai Ruwa Rana Game Da Batun Jarumar Nan Da Akace Tanayin Fim Da Auren Wani Akanta, Lamarin Yana Ci Gaba Da Daukar Hankula, Inda Zuwa Yanzun GasKiya Keta Sake Fitowa Dangane Da Lamarin Nasu.
Mijin Nata Dai Ya Fito Ya Shaidawa Duniya Cewa Shi Sam Bai Sake Matar Tashi Hafsat Tuge Ba, Inda Yake Ikrarin Cewa Da Igiyar Aurensa A Kanta Take Fitowa A Fina Finai, Lamarin Da Yaja Cikas Inda Yayi Sanadiyyar Tsayawar Shiri Mai Dogon Zango Na Zaman Aure Amaryar Tiktok,
Hafsat Din Tayi Cikakken Bayani, Yanda Lamarin Nasu Ya Kasance Tare Da Mijin Nata.