RRR National Social Safety, Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Bada Tallafin RRR Wato National Social Safety Nets Coordinating Office

0

Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Bada Tallafin RRR Wato National Social Safety Nets Coordinating Office. | Hausa.sqhub.ng

RRR National Social Safety,

Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Bada Tallafin RRR Wato National Social Safety Nets Coordinating Office.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na PressLoaded Shafin Taimakon Al, umma.

kaman yadda Kukeji Shafin nasco Wato national social safety nets coordinate office Mai taken RRR sunfitar da wannan Sanarwa kaman Haka.

wannan ma,aikatar ta jinkai ta Kasa Tana Mai jawa Yan nigeria kunne dasuguji fadawa hannun Yan damfara wadanda suke nunawa jamaa kansu amatsayin ma,aikatanta.

Related Posts
1 of 122

saboda zakasamu Wadansu Alumma suna karban kudade ahannun Al umma suna masu cewa Al,umma zasuyimusu rigister na tallafin covid19.

wannan ma,aikata tayi wannan gargadine aranar litinindinnan ganin wani Shafi yayi rubutune akan zaa bada kudin tallafin RRR inda har nomber waya Suka ajiye akirasu.

To sabodahakane yasa wannan ma,aikatar tafidda Sanarwa ta gaggawa ga Al,umma da gaggawa domin suguji fadawa hannun Yan damfara.

Sannan acigaba da bayanan Maikatar ta bayyana cewa takusan kammala shirye shiryenta na bayarwa wannan tallafin kudin na RRR Wanda kudin zasubada kimanin 30k akalla mutane 2millions ne Zasuci wannan gajiyar tallafin.

Allah yataimaka Allah yabada saa ameen.

Amma jamaa akiyaye please.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy