Music Adam A Zango Dabo Dabo Ft NT4
Hadin Gamaiyar Waka Tsakanin Babban Jarumin Kannywood Adam A Zango Da Mawakan Hausa Hip Hop Dake Kasar Ghana NT4 Ebadah.
Adam A Zango Yanzu Fah Taurarywar Sa Sai Kara Haskawa Takeyi Ta Fannoni Da Damage Kamar Yadda Muka Samu Wani Kabarin Cewa Jarumin Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Ya Baiyana Ra’ayinsa Na Zuwa Guraren Maulidi Annabi Muhammad S.A.W
A Wata Tambaya Da Ankayiwa Jarumin Adam A Zango Da Cewa Ya Ankayi Yana Zuwa Wajen Taron Maulidi Annabi Muhammad S.A.W …?
Budar Bakinsa Sai Yace ” Yanzu Gamu Tare Da ‘Yan Siyasa Kuma Dukkan Ninmu Munbaiya Ra’ayoyin Mu Ga Wanda Muka So Balkan Tana Annabi Muhammad S.A.W Wanda Domin Shine Mukazo Duniya, Kunga Kuwa Idan Da Akwai Wani Wanda Ya Dace A Baiwa Soyayya Toh Baya Yake Ga Annabi Muhammad S.A.W”
Don Haka Akoda Yaushe Inah Kara Mika Soyayya Ta Ga Annabi Koda Kuwa Jini Nah Zan Bayar.
Wannan Kadan Kenann Daga Cikin Abinda Mawaki Adam A Zango Yayi Tsokaci A Kai, Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Wakoki Cikin Lokacin A Shafin Pressloadedng.com
Download Adam A Zango Dabo Dabo Mp3 Here.
Share Pls….!!!!