Music Adam A Zango Karya Ne
Yanzu Dai Jarumi Adam A Zango Ya Mayarda Hankalin Sa Wajen Wakokin Gargajiya Wakokin Hausa Hip Hop Ba Don Komai Ba Sai Don Ganin Yadda Yake Fuskantar Kalu Bale A Masana’antar Kannywood A Wannan Lokaci.
Shafin www.Pressloadedng.com Ya Tura Wakilin Sa Abba Muhammad Indah Ya Dauko Rahoto Daga Baking Jarumin Adam A Zango.
Abba Muhammad Sai Yake Tambayar Sa Cewa Ya Ankayi Yanzu Yaga Ya Maida Hankali Ga Wakokin Zamani Duba Da Yadda Halin Da Kannywood Ke Ciki…?
Zango Ya Furta Da Cewa:- Eh Na Maida Hankali Ga Wakokin Zamani Be Domin Na Dan Sarara Daga Kalubalen Dana Ke Fuskanta A Masana’antar Kannywood Ganin Yadda Komai Yanzu Ya Chanza Fiye Da Yadda Lokutan Baya.
Wannan Kadan Kenan Daga Bakin Jarumi Adam A Zango, Domin Jin Yadda Firar Ta Kasan ce, Sai Ku Cigaba Da Bibiyar Mu A Shafin namu www.Mobilized9ja.com.ng Mungode.
Ga Wakar Sa Da Ya Saki A Yau.
Dan Allah Kuyu Share Zuwa Facebook, WhatsApp, Twitter Da Sauran Social Media.